< Katwa Nono Katwa 18 >

1 Nin kidu, Bulus chino ka gbiri Athens amini wa gya udu kagbiri Korint.
Bayan haka, Bulus ya bar Atens ya tafi Korint.
2 Kikane a zuro nin ku Bayahudi ulena lisame wadi Akila nin wanime Briskila itabotak konkubi ninkidun unuzu ka gbiri Roma nan nya Italiya. Ichin Roma bar ugo klidius, wabalin Ayahudawa vat chin Roma.
A can ya sadu da wani mutumin Yahuda mai suna Akwila, ɗan garin Fontus, wanda ya je can ba da daɗewa ba daga Italiya tare da matarsa Firiskila, gama Kalaudiyus ya umarci dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya tafi yă gan su,
3 Akila nin Briskila iwadin sesu nikubu libau kia adanga. Ame Bulus wa yiru kia nadanga, ninnanin atinna asọ nan ghinu nin su kata ligowe.
da yake shi ma mai ɗinkin tenti ne kamar su, sai ya zauna ya yi aiki tare da su.
4 Ko ayeme asabbath, Bulus asa do kintin zursu na Yahudawe, amini asa lira nin na Yahudawa ah alena a Yahudawariba. Amini wa dursuzo nanin kitenen Isa.
Kowace Asabbaci kuwa yakan yi muhawwara a majami’a, yana ƙoƙari yă rinjayi Yahudawa da Hellenawa.
5 Sila nin Timontawus dã unuzu kusarin Makidonia. Dana iduru kikane, Bulus tinna achino kata makeke ku danga. Amini wa yiru kubime chin dursuzu a Yahudawa tipipin kitenen Isa. Amini wa belin nanin ai Isa amere Christi.
Sa’ad da Sila da Timoti suka iso daga Makidoniya, sai Bulus ya ba da kansa ga yin wa’azi kaɗai, yana tabbatar wa Yahudawa cewa Yesu shi ne Kiristi.
6 Kikane a Yahudawa tinna inari Bulus ku inin tinna na belu imong inanzan kiteneme. Ninnanin atin na azalina lidau nalutik me bar Kutellẹ lanza man ninghinu ba, anin woro nanin,”Andi Kutellẹ ma sumunu uhor, a ma su bar anughere, na bar men ba! Nuzu nene udunbun Inma di belu kiti na Lena a Yahudawari ba!
Amma sa’ad da Yahudawa suka yi hamayya da Bulus suka kuma shiga zaginsa, sai ya karkaɗe tufafinsa a cikin rashin yarda, ya ce musu, “Alhakinku yana a kanku! Ba ni da wani laifi. Daga yanzu zan tafi wajen Al’ummai.”
7 Bar nanin Bulus tinna achino kitin zursu na Yahudawa anin duo kilari kana kiwa di kupopo, anin dursuzo kikane. Titus Justus, unan kilare a wadi ku Yahudawa ba amini wadi unan durtu Kutellẹ.
Sai Bulus ya bar majami’ar ya kuma tafi ƙofar da take kusa da gidan Titus Yustus, mai yi wa Allah sujada.
8 Nin kidun, ude kiti n zursuzu na Yahudawa, iwadin yichighe Krispus, nin vat kilarime wa yinin nin Is. anit gbardan nan nya korintian alena lanza Bulus ku iwa kuru yinna nin Isa inanin wa su nanin ubaptiszima.
Kirisbus, shugaban majami’a, da dukan iyalinsa suka gaskata Ubangiji; Korintiyawa masu yawa kuwa da suka ji shi suka gaskata, aka kuwa yi musu baftisma.
9 Nan nya kitik Ugo Isa nuna Bulus ku nmoro yenji kiti bun anin woroghe,”Na uwa lanza fiu nanit alena idinin sufeba, nin nin nanin na uwa ti tik belu kitenenin ba,
Wata rana da dad dare, Ubangiji ya yi magana da Bulus a cikin wahayi ya ce, “Kada ka ji tsoro; ka ci gaba da yin magana, kada ka yi shiru.
10 Bar na inma bunfi na umon ma lanzifi ukule kikane ba. leubun bellu nani kiteni, bar anit di gbardan kagbiri kane naidi anit ni ghari.”
Gama ina tare da kai, ba kuma wanda zai fāɗa maka ya cuce ka, domin ina da mutane da yawa a wannan birni.”
11 Nin nanin Blua sọ ata likus kagizi, dursuzu nanin uliru Kutellẹ kitenen Isa.
Saboda haka Bulus ya zauna a nan har shekara ɗaya da rabi, yana koya musu maganar Allah.
12 Dana Galio so kugovuno Roma kusarin Achai, Adide na Yahudawe nin tinna ikifo Bulus ku. Iyira ghe ido kiti govuno nin liru kinu kitene me,
Yayinda Galliyo yake muƙaddas Akayya, Yahudawa suka haɗa kai suka tasar wa Bulus, suka kuwa kawo shi cikin kotu.
13 Inin wor, “Ule unite din dursu anit izazin Kutellẹ nan nya tibau tona arik a Yahudawa yirimun ba.
Suka yi zarge cewa, “Wannan mutum yana rarrashin mutane su yi wa Allah sujada a hanyoyin da suka saɓa wa doka.”
14 Dana Bulus wa china ulirinu, Gollio nin woro a Yahudawa,”Andi unit ulele puro ma dortu bit a Romaw, da iwa lanzu ilemon na idin belli.
A daidai sa’ad da Bulus yana shirin yin magana, sai Galliyo ya ce wa Yahudawan, “Da a ce ku Yahudawa kuna gunaguni game da munafunci, ko kuma wani babban laifi, da sai in iya sauraronku.
15 Nin nanin, idin belu kitene tisa nin madortu mine a nin Yahudawa, bar anin atimine iwangha bele imon kitene ni lemone. Bar nanin na men masu uwuchu kiden kitene nile mone ba!
Amma da yake ya shafi gardama ce game da kalmomi da sunaye da kuma dokarku, sai ku ji da ita da kanku. Ni ba zan zama mai shari’a kan irin waɗannan abubuwa ba.”
16 Dana Gallio belle nanin, amini wa belin a sojoji inutun a dide na Yahudawa nuzu kitin wuchu kiden.
Saboda haka ya kore su.
17 Ninnanin ani tinna ikifo ude na Yahudawa, Sosthennes. inanin wa foghe ibun kitet wusu kiden. Vat nanin Gallio wa su imong kitene ba.
Sai duk suka juya kan Sostenes shugaban majami’a suka yi masa dūka a gaban kotun. Amma Galliyo ko yă kula.
18 Bulus nin tah ayiri nin nana yinu sauyenu nan nya Korinth. amini wa piru kabarak mmen nin Briskila ah Akila inin kata udu u Siria. Amini wa buo titime bar isilin ile na awa su.
Bulus kuwa ya ci gaba da zama a Korint na’yan kwanaki. Sa’an nan ya bar’yan’uwa ya shiga jirgin ruwa zuwa Suriya tare da Firiskila da Akwila. Kafin ya tashi, ya aske kansa a Kenkireya saboda alkawarin da ya yi.
19 Inanin wa duru kagbiri. Efasu, Briskila nin Akila tinna isuo kikane. Bulus litime pira kitin zursuzu na Yahudawa anin belle a Yahudawa uliru kitenen Isa.
Suka isa Afisa, inda Bulus ya bar Firiskila da Akwila. Shi kansa ya shiga majami’a ya kuma yi muhawwara da Yahudawa.
20 Inani wa belinghe a ti ayiri, amini wa nari.
Sa’ad da suka roƙe shi ya ƙara’yan kwanaki da su, bai yarda ba.
21 Amini wa bellinanin mma dak in lonliri adi Kutellẹ yinna indak. Ninanin amini wa piru ka barak mmen anin gya udu Efasus.
Amma da yake barin wurin, ya yi alkawari cewa, “Zan dawo in Allah ya yarda.” Sa’an nan ya tashi daga Afisa a jirgin ruwa.
22 Dana kabarak mmen da ka gbiri. Kaiseri, Bulutina atolo. Amini wa piro udu Urshalima anin liso anan yinusauyenu kikane. Ninnanin atinna gya udu ka gbiri Antiok kusarin Siria.
Sa’ad da ya sauka a Kaisariya, sai ya haura ya gai da ikkilisiya sa’an nan ya gangara zuwa Antiyok.
23 Bulus leu kubi nin anan yinusauyenu kikane. Ninnanin atinna achino u Antiok anin pira ningbiri nigbiri gwardan kusarin Galantia nin Firigia. Amini wa risu anan yinusauyenu i yini kan nan nya liri Kutenlẹ kitenen Isa.
Bayan ya yi’yan kwanaki a Antiyok, Bulus ya tashi daga can ya zaga ko’ina a yankin Galatiya da Firjiya, yana ƙarfafa dukan almajirai.
24 Dana Bulus wa diichin nan aya Firisia, ku Yahudawa lisame wadi Afolos ada Efisus. Awa nuzu kusarin ka gbiri Alexzadria amini wa yiru litafi kan.
Ana cikin haka sai wani mutumin Yahuda mai suna Afollos, ɗan ƙasar Alekzandariya, ya zo Afisa. Shi masani ne, yana da cikakken sani na Nassosi.
25 Among anan yinnusauyenu durso Apolos ku tibou tona Isa dininsu ait s, amini wadurso imongne kiti nanit. Ninnani, awadi dursuzu imong kap ba kitenen Isa. Bar ame yiru ubaptizzima Yohanari chas.
An horar da shi a hanyar Ubangiji, ya kuma himma ƙwarai a magana, ya kuma yi koyarwa game da Yesu, daidai, ko da yake baftismar Yohanna ce kaɗai ya sani.
26 Apolos duo kitin zursuzu na Yahudawa, amini wa belin anite kikane kitene nimong ilena amena yini. Dana Briskila nin Akila lanza udursuzu me, itinna iyiraghe udu gamine inan dursuzoghe kan kitenen Isa.
Sai ya fara magana gabagadi a majami’a. Sa’ad da Firiskila da Akwila suka ji shi, sai suka gayyace shi gidansu suka ƙara bayyana masa hanyar Allah sosai.
27 Dana Apolos yinna ama ghiu udu kusarin Aciya, anan bi nanya Efisus woroghe uma chaunu asu nanin. Inanin wa nyerti udu kiti nanan bin Aciya inin woro seren Apolos ku nin kibinai kirum. Nin duru kikane, amini wa bun alenge na Kutellẹ wa lanza nkune-kune iyinin nin Yesu.
Sa’ad da Afollos ya so ya tafi Akayya, sai’yan’uwa suka ƙarfafa shi suka kuma rubuta wa almajiran da suke can da su marabce shi. Da isowarsa, ya zama da taimako ƙwarai ga waɗanda ta wurin alheri suka gaskata.
28 Apolos wadi liru nin likara nan nadidya na Yahudawa vat nin nalena iwa din lanzughe. Nanyan bellu niyerte ilauwe, awa yinini udursu nani Yesure umasiye.
Gama da ƙwazo ya ƙaryata Yahudawa a muhawwara a fili, yana tabbatar daga Nassosi cewa Yesu shi ne Kiristi.

< Katwa Nono Katwa 18 >