< Zabura 117 >

1 Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane. 2 Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.

< Zabura 117 >