< Katwa Nono Katwa 20 >

1 Nin kidun anit Efisus chino bukurnu kit, Bulus yichila anan yinusauyenu kiti kirum. Amini wa belin nanin iliubun yinnu nin Ugo Isa. Nin deadai nin kidu, anin bele nanin “sai ilonliri” atinna gya udu kusarin Masadonia.
Sa’ad da hayaniyar ta kwanta, sai Bulus ya aika a kira almajiran, kuma bayan ya ƙarfafa su, sai ya yi bankwana ya tafi Makidoniya.
2 Nin kidun amini wa duru kikane, amini wa belin nanin iliubun yinnu nin Ugo Is. Nin nanin atinna a gya udu Ugreece.
Ya ratsa wurin yana ƙarfafa mutanen da kalmomi masu yawa, a ƙarshe kuma ya kai Giris,
3 Amini wa ti tipui ti tat nan nya Greece. Nin nanin awa tina akwila udu Siria in kabarak mmen, bar awa lanza a Yahudawa wa chinu umalughe nin chinghe na awa din suo, nin nanin amini wa tinin achina kuntin, amini wa tini a kata tutun udu Macidonia.
inda ya zauna wata uku. Da yake Yahudawa sun ƙulla masa makirci, a lokacin da yake shirin tashi cikin jirgin ruwa zuwa Suriya, sai ya yanka shawara yă koma ta Makidoniya.
4 Anit alena wa chinu ninghe udu nan nya Urshalima iwadi Sopater, gonon Pirrus, unuzu ka gbirin Berea; Aristarkus nin Sekundus, ulena awa nuzu ka gbiri Thasalonika; Gaius, ulena awa nuzu kusarin ka gbiri Derbe; Timuntawus, ulena awa nuzu kusarin Galantia; nin Tychikus ah Trophimus, alena ina nuzu kusari Asia.
Sai Sofater ɗan Fairrus daga Bereya, Aristarkus da Sekundus daga Tessalonika, Gayus daga Derbe, Timoti ma, da Tikikus da Turofimus daga lardin Asiya suka tafi tare da shi.
5 Anit kuzuor ane tinna igha ubun nin Bulus nin mi, Luka, nin ujirgi mme unuzu Macedonia, Imini wa dua ka gbirin Troas inanin wadinin su arik nabâ kikane.
Waɗannan mutane suka sha gaba suka kuma jira mu a Toruwas.
6 Tutun Bulus nin mi ti china kutin udi pit kusarin ka gbiri Philipia. Nin kidun a Yahudawa imonli isalinyist. timini wa piru ujirgi mmen ulena aachinu udu kusarin ka gbirin Troas. Tiduru Utroas nin kidun nayiri ataung tinin zuru nin na mong na iwa nin bun bit. Vat bite ti tinna ti ta ayiri kuzor.
Amma muka tashi daga Filibbi a jirgin ruwa bayan Bikin Burodi Marar Yisti bayan kuma kwana biyar muka sadu da sauran a Toruwas, inda muka zauna kwana bakwai.
7 Inwuin giga nin kulelen arik nin nanan yinnusauyenu ti zuro kiti kirum tinin liu umonli jibi Ugo tinin liu kiti kirum. Bulus nin lirina nin nananyinnusauyenu udu nan nya kitik, bar awa chini ugyiu udu Troas nin kui.
A ranar farko ta mako muka taru wuri ɗaya don gutsuttsura burodi. Bulus ya yi wa mutane magana, don yana niyyar tashi kashegari, sai ya yi ta yin magana har tsakar dare.
8 Iwa molu inmai tipitinla kuti kitene kan kikana tiwa zuro.
Akwai fitilu da yawa a ɗakin gidan saman da muka taru.
9 Kan gono kibene lisame wadi Eutykus kikane. Awa sosin kibulun kibene kitene kuti kun tat kilare. Dana Bulus le kubi liru ka, Eutykus. mmoro yiragh. Ninmal, amini wa lanza moro kan. Amini wa tina adeu nuzu kitene kibulin kibene udun kutin. Among anan yinnusauyenu tinna iyirageh. Inanin tutun waseghe libia[aku].
Akwai wani saurayi zaune a taga mai suna Yitikus, wanda barci mai nauyi ya ɗauke shi yayinda Bulus yake ta tsawaita magana. Sa’ad da yake barci, sai ya fāɗi daga gidan sama a hawa ta uku aka kuma ɗauke shi matacce.
10 Bulus nin tinna atolo tutun. Amini wa nakwa kidawo me kitenen gone anin gwaindirghe nin na charame. Amini wabelin anit alena wasisin kupopome, ''Inje iwa gilu; adu nin lai tutun!
Sai Bulus ya sauka, ya miƙe a kan saurayin ya rungume shi ya ce, “Kada ku damu, yana da rai!”
11 Bulus, nin na mong, itinna i gnaanaa kitene tutun inin leu inin su ubikin ubulu Ugo. Ninnuzukidun nanin kiti shata uwui nuzu udas a Bulus liru nin nanan yinnusauyenu. Ninanin anin tina gya.
Sai ya koma ɗakin da yake a gidan sama, ya gutsuttsura burodi ya kuma ci. Bayan ya yi magana har gari ya waye, sai ya tafi.
12 Among anit nin yira gone udu kilari, nin kibinai kibo bar awa dinin lai tutun.
Mutanen suka ɗauki saurayin da rai zuwa gida suka kuma ta’azantu ƙwarai da gaske.
13 Tinanin tiwa piru ujirgin mmen. Tutun Bulus wa nari udoffunu nari jirgin mmen tinan dua nan nya Troas, bar na awa dinin su ado dadai kutin kusarin kagbiri Assos. Among bite tinna tipira ujirgin mmen tinin gya udu Assos.
Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.
14 Timinin tiwa zuro nin Bulus nan nya Assos. Amini wa piru ujirge nan nin narik tinanin tiwa kata gbiri Miletus.
Da ya same mu a Assos, sai muka ɗauke shi a jirgin ruwan muka zo Mitilen.
15 Nin liri kidun ti duru Mtylene, tinin fita unuzu kikane tinin duru kupopo kitin kios. Nin liri kidun tutun ti fita udu Samos. Nin kui tifita tutun ti chino Samos tinin kata udu ka gbiri Miletus.
Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ɗaya bayan wannan, sai muka ƙetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.
16 Miletus wadi kadas nin ka gbiri Efisus. Bulus wadinin su a yisin kusarin Efisus ba bar awa dinin su a li kubi nan nya Asia ba. Andi uchinghe ma chonghe, adinin su a duru Urshalima inwui bukin faska, kubi bukin faske wadi kusa.
Bulus ya yanke shawara yă wuce Afisa a jirgin ruwa don kada yă ɓata lokaci a lardin Asiya, gama yana sauri yă kai Urushalima, in ya yiwu ma, a ranar Fentekos.
17 Na ujirgi mmen duru u Miletus, Bulus nin tuo unan kadura udu Efisus ibelin a kune na nan yinnusauyenu kikane idak ida lirin ninghe
Daga Miletus, Bulus ya aika zuwa Afisa a kira dattawan ikkilisiya.
18 Dana akune da kitime, Bulus nin woro nanin, “Unuzu wui ifunu na inwa dak kikane nan nya Asia kafin ichin minu iyiru kap lisosin ni kubi na iwasuo nan ghinu.
Da suka iso, sai ya ce musu, “Kun san irin zaman da na yi tun lokacin da na zauna da ku, daga ranar farkon da na zo cikin lardin Asiya.
19 Iyiru su kata ka na nasu Ugo Isa nin toltunọ kibinai nin kutin nin kon kubi na asan gila. Iyiru inda na tikanchi nin na Yahudawa na ina yininba na iwa chini lanzi ukule.
Na bauta wa Ubangiji da matuƙar tawali’u har da hawaye, da gwagwarmaya iri-irin da na sha game da makircin Yahudawa.
20 Iyiru tutun, dana ina dursuzo mini ka dura Kutellẹ, na ina chin minu nanin sa imong elena ima bunminu ba. Nin yiruminere ina dursuzo mini kadura Kutellẹ kubikona kogha wa diku, nin tutun iwa pichu ni larimine in dursuzo mini kikane.
Kun san cewa ban yi wata-wata yin muku wa’azi game da duk abin da zai amfane ku ba amma na koyar da ku a fili da kuma gida-gida.
21 Ina su ma dursuze kiti na Yahudawa nin na lena a Yahudawari ba, belin mini ichinvat libau linazan nin nibinai tinanzan inin yinin nin Isa Ugo bite.”
Na yi shela ga Yahudawa da Hellenawa cewa dole su juye ga Allah cikin tuba su kuma amince da Ubangijinmu Yesu.
22 “Nin nene na indi nchinu udu Urshalima, bar Ufunu Ulau na durai madu kikane sa u lau, imma du sa ula. Na iyiru yari ma sai kikaneba.
“Yanzu kuma Ruhu ya tilasta ni, za ni Urushalima, ba tare da sanin abin da zai faru da ni a can ba.
23 Tutun inyiru nan nya kokame ka gbiri kana inna piru, Ufunu Ulau wa benli nan nya Urshalima anit mati kuti lichin unanimously mati tikianchi.
Na dai san cewa a kowace birni Ruhu Mai Tsarki yakan gargaɗe ni cewa kurkuku da shan wuya suna jirana.
24 Tutun nanin nama lanzu fiu ba ko anitma ma moli, andi ifinu ima malu kata kana ana yichilai insu. Ana yichilai bellin anit kadura kachine na Kutellẹ na su nari ubolu.
Amma ni ban ɗauki raina a bakin kome ba, in dai zan iya gama tserena in kuma kammala aikin da Ubangiji Yesu ya ba ni aikin shaida bisharar alherin Allah.
25 Ina dursuzo mini kadura Kutellẹ na ana dura litime amere Ugo. Tutun nene inyiru kitimonere anin anan yinnusauyenu ima yeni uyenu ligan.
“Yanzu na san cewa ba ko ɗaya daga cikinku wanda na zazzaga ina muku wa’azin mulkin Allah da zai sāke ganina.
26 Bara indininsu vat alengena ina lanzai udursuzu na iwa kusu sa iyinu nin Isa, nan ima yitu kulapi nin ba,
Saboda haka, ina muku shela a yau cewa ba ni da alhakin kowa a kaina.
27 bar ina belin munu umong ilena Kutellẹ na su arikimun.
Gama ban yi wata-wata a sanar muku dukan nufin Allah ba.
28 Anin adidẹ uchau ili ubun yinnu nin dortu kadura Kutellẹl. Uchau tutun i bun vat alena ina yinninsauyenu, bar anighere Ufunu Ulau nnaniminu yenje nanin. Yenjen litimine nin lipitin na nanan yinusauyenu nafo kunan sukiwọ na asa yenje akam me. Kutellẹ na seru nanin nin mmi michinen saume kitene kuchat.
Ku lura da kanku da dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi. Ku zama masu kiwon ikkilisiyar Allah, wadda ya saya da jininsa.
29 Iyiru kan nin kidun andi chinminu, among anit ma dãk nan nya mine ida duro mini kinu ima lanzu anan yinnusauyenu ukule kan. Imayitu nafo ka kayim kana kasa ka mọlọ akam.
Na san cewa bayan na tafi, mugayen kyarketai za su shigo cikinku ba za su kuwa ƙyale garken ba.
30 Among ma nan nya lipitin nadidwe kikane ma rusuzu among anan yinnusauyenu nin dursuzu nanin imong inazang. Ima dursuzu minu kadura kana mati among anit yinin mu inan dofuno nanin.
Ko cikinku ma mutane za su taso su karkatar da gaskiya don su jawo wa kansu almajirai.
31 Bara nanin yenjen kiti kan, na iwa chin yinnu nin kadura kidegen kitenen Isa Ugo bit! Lizinon nin wui nin kitik akusa tat ina durso mini kadura imini wunun minu atuf kan nin mizin isuamichi kiti Ugo bit
Saboda haka ku zauna a faɗake! Ku tuna cewa shekara uku, dare da rana ban taɓa fasa yin wa kowannenku gargaɗi ba, har da hawaye.
32 Nene na ima chin minu inta minu inlira (tirino) Kutellẹ yeje minu nin chiminu yinnin nin kadura bolu kana ana sunarimu. Andi iliu ubun nin yinnu kadura kana ina belinmin, imati akara Kutellẹ ma niminu imong chine sa ligang ilena ana silo amani alena di kitime.
“To, yanzu na danƙa ku ga Allah da kuma ga maganar alherinsa, wadda za tă iya gina ku ta kuma ba ku gādo a cikin dukan waɗanda aka tsarkake.
33 Men ma litinin, na dininsu nikurfun ko alituk achine kitin mong ba.
Ban yi ƙyashin azurfa ko zinariya ko tufafin kowa ba.
34 Anin atimine yiru kap asan su kata nin nacharanin ina se ikubu nin ilemong men ni na adodon ni dinin suwe
Ku kanku kun san cewa hannuwan nan nawa sun biya mini bukatuna da kuma na abokan aikina.
35 Nan nya nimong nan su kap, ina nunaminu uchau tisu kata kan tinan se ikubu kan tinan niza alena kajire mala nanin inin dinin suwe. Ikuru lizino ame Isa litime na woro, 'ucharan nizu katin ucharan sesu nin kibinai kipou.”
Cikin kowane abin da na yi, na nuna muku cewa da irin wannan aiki tuƙuru don mu taimaki marasa ƙarfi, muna tunawa da kalmomin da Ubangiji Yesu kansa ya ce, ‘Bayarwa ta fi karɓa albarka.’”
36 Dana Bulus mmala ulire, amini wa tumun nin vat na kune inin ta ilira.
Da ya faɗi haka, ya durƙusa tare da dukansu ya yi addu’a.
37 Vat mine iwa gilu kan, inin gwidirno Bulus ku nin muju tinu me. (kiss)
Sai dukansu suka yi kuka suka rungume shi, suka kuma yi masa sumba.
38 Na iwa lanza magba bar na awa woro imasaku yenighe ba tutun. Ina nin wadi kaghe kitin jirgin mmen. (Inanin wa gya ligowe vat ninghe tikin jirgi).
Abin da ya fi sa su baƙin ciki shi ne maganarsa da ya ce, ba za su ƙara ganin fuskarsa ba. Sai suka raka shi zuwa wajen jirgin ruwa.

< Katwa Nono Katwa 20 >