< Roma 16 >

1 Meng munu Fibiku bite, unan kata kilari inlira na udi Kankirya
Ina gabatar muku da fibi 'yar'uwarmu, wanda take hidima a Ikilisiya dake cikin Kankiriya.
2 bara inan sere ghe nan nya lisa inchikilari, nan nya libau na li di dert nin nan fiu Kutellẹ, tutun uyisin kimalme nya ko iyeme imon ile na ama pizurufi. Bara ame ma na buzu. anit gbardang, umunu menkuwang.
Domin ku karbe ta cikin Ubangij. A hanyar da ta dace ga masu bada gaskiya, ku tsaya tare da ita cikin kowacce bukata. Domin ita da kanta ta zama da taimako ga masu yawa, har da ni ma.
3 Lissoni Biriska ku ni Akila, adon katani kitin Kirsti Yisa.
Ku gai da Bilkisu da Akila abokan aiki cikin Yesu Almasihu.
4 ale na bari ulai ning, iwa nitilai mine. Ndi godo mine, na meng chasba, ligowẹ nan vat nilarin nlira na Wurmi.
Wadanda sabo da ni suka sadaukar da ransu. Ina godiya garesu, ba ni kadai ba, amma kuma da dukan Ikilisiyoyin Al 'mmai.
5 Lisso kilarin nlira ka na kidin ingamine. Lisoi Abanitus unan lanzu nmang kibinayi nin, kumat kun chizununin kataninin Asiya kitin Kirsti.
Gaida Ikilisiya da ke gidansu. Ku gai da Abainitas kaunataccena. Wanda shi ya fara bada gaskiya ga Almasihu a Asiya.
6 Lissoi Maryamu ku urika na awasu kata kang bara fewe.
Ku gai da Maryamu, wadda ta yi maku aiki tukuru.
7 Lissoni Andarinukus nin Yuniyus, likura nin, a ado lichin nin, alẹ na inadi nin liyisin kan nan nya nan kadure, alẹ na iwa di nan nya Kirsti ameng dutu sa udak.
Ku gai da Andaranikas da Yuniyas, yan'uwana da abokan kurkukuna. Su sanannu ne cikin manzani, wadanda suke cikin Almasihu kafin ni.
8 Lissonni Ambiliyatus ku, unan lanzun nmang kibinayi nin nya kiti Chikilari bite.
Ku gai da Amfiliyas kaunatace na cikin Ubangiji.
9 Lissonni Urbanus ku, udo kata bite kitin Kirsti, a Istakis unan lanzun nmang kibinayi ning.
Ku gai da Urbanas abokin aikinmu cikin Almasihu, da Istakis kaunataccena.
10 Lissonni Abalis ku, ulẹ na iwa yinni ninghe bara Kirsti. Lissonni vat alẹ na ina dak in gan Aristobulus.
Ku gai da Abalis amintacce cikin Almasihu. Ku gai da wadanda su ke gidan Aristobulus.
11 Lissonni Harodiyyuna ku, likura ning. Lissonni vat nalẹ na inadak in gan Narkissus ku, alẹ na idi nya Chikilari bite.
Ku gai da Hirudiya, dan'uwa na, da wadanda ke gidan Narkissa, wadanda ke cikin Ubangiji.
12 Lissonni Tarifana nin Tarifasa ku, alẹ nainasu kata kang bara Chikilari bite. Lissonni Barsisa ku ulẹ na kibinayi nin din lanzun nmangme, urika na anasu kata kan nya Chikilari.
Ku gai da Tarafina daTarafusa, masu aikin Ubangiji.
13 Lissoni Rifus ku, ulẹ na iwa fereghe bara kata in Chikilari, uname nin mi wang.
Ku gai da Barsisa kaunatacciya, wadda ta yi aikin Ubangiji da yawa. Ku gai da Rufas zababbe cikin Ubangiji da mamarsa da ni.
14 Lissonni Asinkaritus ku, a Filiguna ku, a Harmasa ku, nin gisin linanẹ na idi ligowe na ghinu.
Ku gai da Asinkiritas da Filiguna da Hamis da Baturobas da Hamisu da kuma yan'uwa da ke tare da su.
15 Lissonni Filulugusa ku, nin Juliya, Niriyus gwana kishonome, nin Ulumbasa a vat nanit alau alẹ na idi ligowe nan ghinẹ.
Ku gai da Filolugus daYuliya da Niriyas da yan'uwansa, da Ulumfas da kuma dukan tsarkaka da ke tare su.
16 Lisizon atime nin sumba ulau vat nilarin nlira in Kirsti din lisu minu.
Ku gaggai da juna da tsatsarkar sumba. Dukan Ikilisiyoyin Almasihu na gaishe ku.
17 Indin fo minu nachara linuan, sun sen nin nalẹ na idin tiziminu in sartizu nin tirzu, alẹ na uchinmine din ugang nin nkwayaswa ulẹ na ina se, kpilan atimine kitimine.
Yanzu ina rokon ku, yan'wa, ku yi tunani fa game da masu kawo rabuwa da tuntube. Sabanin koyarwar da ku ka koya. Ku yi nesa da su.
18 Bara anit nafo alele na ina su Chikilari Kirsti ku kata ba, inun wa su aburi minere iwasu kata bari anin. Bara nmang kinu tinumine, iwa rusuzu nibinayi na nanna sali nalapi.
Domin irin mutanen nan ba sa bauta wa Ubangiji Yesu, sai dai tumbinsu. Ta dadin bakinsu suke rudin zuciyar marasa laifi.
19 Bara uchau kibinayi fe nin dortun inliru Kutellẹ fe na so imon yenju vat. Indinin nayi abo kitenefe tutun indi nin su uyita jijin nan nya vat nimon ichine yita nin nachara alau nan nya nimon inangza.
Domin rayuwar biyayyarku takai ga kunnen kowa, na yi farin ciki da ku, amma ina so ku zama da hikima game da abin ya ke mai kyau, ku zama marasa laifi ga abin da ke na mugunta.
20 Kutellẹ kutap na nin molu kubi ba majazilinu Shaitan ku nya nabunu mine. Na ubollu kiti in Chikilari bite Yisa Kirsti so nan ghinu.
Allah na salama zai sa ku tattake Shaidan da sauri kalkashin sawayen ku. Alherin Ubangijin mu Yesu Almasihu ya kasance tare da ku.
21 Timithawus udon kata ning, din lissu minu, a Lukiyus, nin Yasuna a Sasibatrus tutung, likura ning.
Timoti abokin aikina, yana gaishe ku, haka Lukiyas da Yason da Susibataras da kuma yan'uwana.
22 Meng, Tartiyus, unan nilẹ iyertẹ, ndin lissu minu nan nya lisan Chikilari.
Ni Tartiyas wanda ya rubuta wasikan nan, na gaisheku cikin Ubangiji.
23 Gayus, unan kuti namara nin kilari nlira vat din lissu minu. Urastus unan chisu nimon klpin, din lissu minu, nin Kawartus gwana ning.
Gayus mai masaukina da kuma dukan Ikilisiya, suna gaishe ku. Arastas ma'ajin birni na gaishe ku, da Kwartus dan'uwanmu.
24 Na ubollu Kutellẹ in Yisa Kirsti so ligowe nan ghinu.
Alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu ya kasance tare da ku dukka. Amin.
25 Nene ame ule na ma timinu iyisin nin likara nan nya inlirunnighe inbellẹbin tuchun Yisa Kirsti, unin nya dert nin nilẹ imon na iwa nyeshe uworsu. (aiōnios g166)
Yanzu ga wanda ke da Ikon karfafa ku bisa ga bisharata da wa'azin Yesu Almasihu, wanda ta gare shi ne aka bayyana asiran nan da suke boye tun da dadewa, (aiōnios g166)
26 uni nene n nuzu ikuru belle tilem tilem vat in nan nya naffa niyerti, nafo ubellun Kutellẹn da diu, bar unonku liti inyinnu sa uyenu kiti nannan tanni Kutellẹ. (aiōnios g166)
amma yanzu sanannu ne ta wurin litattafan Annabawa bisa umarnin Allah madauwami, domin biyayyar bangaskiya cikin Al'ummai dukka. (aiōnios g166)
27 Udu kiti Kutelle chas unan yiru nimon, nan nya Yisa Kirsti, so nzazunu sa ligang. Usonani. (aiōn g165)
Ga Allah mai hikima kadai, ta wurin Yesu Almasihu daukaka ta tabbata har abada. Amin. (aiōn g165)

< Roma 16 >